Bashir Bello Majalisar Abuja Alhaji Aminu Sani Jaji dan majalisar wakilai ta tarayya ne daga Jihar Zamfara ya bayyana cewa sun zauna ne tare da daukacin yan majalisar yankin Arewa maso Yammacin kasar domin tattauna batutuwan da ke addabar yankin musamman a fannin tsaro da nufin lalubo hanyoyin magance su. …
Read More »Daily Archives: June 7, 2024
Governors of the 36 states of the federation have rejected the N60,000 minimum wage earlier proposed by the Federal Government.
The Director Media and Public Affairs of the Nigeria Governors’ Forum (NGF), Hajiya Halimah Salihu Ahmed, disclosed this in a statement on Friday. Recall that the Nigeria Labour Congress (NLC) and the Trade Union Congress (TUC) had on Monday embarked on indefinite strike action after rejecting the federal government’s …
Read More »PSC APPOINTS ABUBAKAR DIG, PROMOTES AMMANI, DANKWARA USAINI, AYINDE, OCHALLA, FIVE OTHERS AIG,’ 15 NEW CPs 36 DCPs, 61 ACPs ALSO APPROVED
The Police Service Commission has approved the appointment of AIG Yahaya Sahabo ABUBAKAR as Deputy Inspector General of Police. He was until his appointment the AIG in charge of Zone 14 Katsina. He will represent the North East Geopolitical zone in the Police Management Team, replacing DIG Habu Sani who …
Read More »Muna Bukatar Karin Jami’an Tsaro A Shinkafi Da Zurmi – Bello Hassa
Bashir Bello majalisar Abuja Honarabul Bello Hassan Shinkafi dan majalisar wakilai ne ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Shinkafi da Zurmi a majalisar wakilai ya bayyana irin abin da ya faru a garin Magarya da cewa abin takaici ne da aka kashe yan Sandan Najeriya har guda Bakwai. Bello …
Read More »REINSTATEMENT OF SUNUSI LAMIDO SUNUSI AND REVIVAL OF HOOLIGANISM AND THUGGERY IN KANO
By Aliyu Dalhatu Adamu, Lecturer, Department of Sociology, Federal University, Dutsin-Ma, Katsina State aliyudalhatuadamu@gmail.com 6th June, 2024. Kano people are known as peace loving as inculcated by the longest serving Emir of the Kingdom Alhaji Ado Bayero who led for over 50 years. His charisma and the love for his …
Read More »Muna Son A Lalubo Hanyoyin Warware Matsalar Tsaro A Najeriya – Sada Soli
Bashir Bello Majalisar Abuja Honarabul Sada Soli dan majalisar wakilai ta tarayya ne mai wakiltar kananan hukumomin Jibiya da Kaita a Jihar Katsina ya bayyana cewa suna son a lalubo hanyoyin warware batun matsalar tsaron da ke addabar yankin Arewa maso Yamma a tarayyar Najeriya sakamakon irin yadda ake yin …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yaba wa Takwaransa Na Sakkwato Bisa Samar Da Ayyuka
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yaba wa takwaran sa na jihar Sakkwaro, Dokta Ahmed Aliyu bisa ƙara samar da guraben ayyukan yi ga al’ummar Jihar Sakkwato, musamman matasa. A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamna Lawal ya jagoranci ƙaddamar da rabon wasu babura da A Daidai Sahu …
Read More »