Home / Labarai / Yan Majalisar Tarayya Daga Arewacin Nijeriya Sun Tattauna A Kan Samo Hanyoyin Magance Matsalar Tsaro – Sani Jaji

Yan Majalisar Tarayya Daga Arewacin Nijeriya Sun Tattauna A Kan Samo Hanyoyin Magance Matsalar Tsaro – Sani Jaji

Bashir Bello Majalisar Abuja
Alhaji Aminu Sani Jaji dan majalisar wakilai ta tarayya ne daga Jihar Zamfara ya bayyana cewa sun zauna ne tare da daukacin yan majalisar yankin Arewa maso Yammacin kasar domin tattauna batutuwan da ke addabar yankin musamman a fannin tsaro da nufin lalubo hanyoyin magance su.
Ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala gagarumin taron da yan majalisar tarayya na yankin suka gudanar a Abuja.
“Mun zauna domin tattauna wa a kan ainihin batutuwan da ke addabar yankin mu musamman wannan matsala ta tsaro da nufin samo hanyoyin magance su baki daya

About andiya

Check Also

An Bukaci Yayan Jam’iyyar APC Da Su Ci Gaba Da Zama Tsintsiya Madaurinki Daya

….Lukman Ya Daina Surutu, A bari Majalisa ta yi aikin ta Daga Imrana Abdullahi Shugaban …

Leave a Reply

Your email address will not be published.