Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatin sa ba za ta taɓa shiga sulhu da ‘yan bindigar da ke haddasa ta’addanci a Jihar Zamfara ba. A ranar Larabar nan ne gwamnan ya halarci wani gangami da matasan Zamfara suka shirya mai taken ‘Tafiyar Zaman Lafiya’. A wata …
Read More »Daily Archives: June 13, 2024
Kudirin Tsaro Na Al’ummar Jihar Katsina Ne Baki Daya – Sanata Nasiru Sani Zangon Daura
Bashir Bello daga majalisar Abuja Sanata Nasiru Sani Zangon Daura, ya bayyana batun kudirin matsalar tsaron da ya gabatar a gaban majalisa da cewa batu ne na baki dayan yan majalisar da suka fito daga Jihar Katsina amma ba na shi kadai ba. Sanata Nasiru Sani Zangon Daura ya …
Read More »