Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dauda Lawal ya amince, tare da sanya hannu a dokar taƙaita zirga-zirgar babura a jihar Zamfara. A Alhamis ɗin nan ne gwamnan ya rattaba hannun a fadar gwamnatin jihar da ke Gusau. A cikin wata sanarwa da Kakakin gwamnan, Sulaiman Bala Idris ya sanya wa hannu, …
Read More »Daily Archives: July 11, 2024
Mun Kashe Batun Yarjejeniyar Samowa A Majalisa
Yan majalisa sun yabawa takwaransu Ali Madaki daga Kano Daga Bashir Bello majalisar Abuja Dan majalisa Inuwa Garba mai wakiltar mazabar Yamaltu Deba daga Jihar Gombe ya yabawa takwaransa Ali Madaki sakamakon kudirin da ya kawo game da batun yarjejeniyar Samowa, da ya bayyana da wata fitinar da ta tunkaro …
Read More »Mun Kashe Batun Yarjejeniyar Samowa A Majalisa
…Yan majalisa sun yabawa takwaransu Ali Madaki daga Kano Daga Bashir Bello majalisar Abuja Dan majalisa Inuwa Garba mai wakiltar mazabar Yamaltu Deba daga Jihar Gombe ya yabawa takwaransa Ali Madaki sakamakon kudirin da ya kawo game da batun yarjejeniyar Samowa, da ya bayyana da wata fitinar da ta tunkaro …
Read More »Masu Zuba Jari Daga Turkiyya Za Su Zuba Jari A Jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya samu nasarar jawo hankalin wasu jiga-jigan masu zuba jari ‘yan ƙasar Turkiyya don su zuba jarin su a Zamfara. A Ziyarar da ya kai ƙasar ta Turkiyya a farkon watannan na Yuli, Gwamna Lawal ya samu ganawa da wasu masu zuba jari a ƙasar, …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Amince Da Gina Babbar Tashar Mota Ta Zamani
Daga Imrana Abdullahi A taron majalisar zartarwar jihar, wanda ya gudana Talatar nan a fadar gwamnatin jihar da ke Gusau, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da gina babbar tashar mota irin ta zamani a garin Gusau a wani ɓangare na aikin sabunta birane a Jihar. A ranar Talatar …
Read More »