Home / Kasuwanci

Kasuwanci

ZA A GINA SABUWAR KASUWA A GEIDAM

Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe ya rattaba hannu kan kwangilar N3.8bn ga gina sabuwar kasuwa irin ta zamani  a garin  Geidam kamar yadda gwamnatin sa ta yi alkawarin yi. Gwamnatin Yobe da kamfanin gine-gine na Green and Blue Communications & Electronics Ltd., suka rattaba hannu kan kwangilar …

Read More »

AN KADDAMAR DA TAKIN ZAMANI NA DANGOTE

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana kamfanin Dangote a matsayin katafaren kamfanin da ke kokarin bunkasa harkokin Noma a Najeriya, Afrika da duniya baki daya. Injiniya Dokta Mansir Ahmad ne ya bayyana hakan a lokacin kaddamar da Takin Zamani na Uriya wanda kamfanin Dangote ya samar domin ci gaban manoma da …

Read More »

An Bude Gidan Man A A Rano Na Millenium City Kaduna

Mustapha Imrana Abdullahi An Bayyana kamfanin saye da sayar da albarkatun man fetur na A A Rano da cewa kamafani ne a koda yaushe yake kokarin kyautatawa al’umma baki daya.     Alhaji Ibrahim Abdullahi Attamra, daya daga cikin taraktocin kamfanin ya bayyana hakan a wajen taron bude gidan mai …

Read More »

Mune Kan Gaba Wajen Daukar Ma’aikata – Dangote

Mustapha Imrana Abdullahi ….Bayan Gwamnati Sai Kamfanin Dangote Rukunin kamfanonin Dangote ya bayar da gagarumar gudunmawarsa wajen ci gaban tarayyar Nijeriya sakamakon bunkasa tattalin arzikin kasar da kuma samar da aikin yi ga dimbin jama’a. Alhaji Ahmed Hashim ne ya bayyana hakan lokacin da ya wakilci babban Daraktan kamfanonin rukunin …

Read More »