Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na mayar da hankali wajen lalubo hanyoyin haɗin gwiwar ci gaba na gaskiya da adalci da za su amfani zamantakewa da tattalin arzikin jihar. Gwamnan ya wakilci Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya, kuma ya kasance babban baƙo a taron ƙara wa juna …
Read More »Monthly Archives: November 2024
FG, KACCIMA, Extol Dangote Over Sponsorship Of Kano Fair
The Dangote Industries Limited has received a torrent of accolades for sponsoring the 45th edition of the Kano International Trade Fair, which opened at the weekend. Minister of Defence, Mohammed Badaru Abubakar and the President of the Kano Chamber of Commerce, Industry, Mines, and Agriculture (KACCIMA) Alhaji Garba Imam described the …
Read More »Dangote Pavilion Turns Focal-Point At Kano Fair
The pavilion of the Dangote Group at the ongoing 2024 Kano International Trade Fair has become Mecca of a sort, attracting a torrent of customers excited to make inquiries and purchases as the year winds down. Organized by the Kano Chamber of Commerce, Industry, Mines, and Agriculture (KACCIMA), the fair, …
Read More »DANMAJEN YABO’S CONCERN TO THE WELLBEING OF PEOPLE OF HIS CONSTITUENCY ELUCIDATED.
The National Assembly Member Representating Yabo/Shagari federal Constituency Alhaji Umar Yusuf Yabo has been applauded for executing projects that have direct impact on the lives of his people. The north west PDP Youths Leader Alhaji Atiku Muhammad Yabo who made the commendation said Yabo/Shagari federal Constituency has never been …
Read More »MAN FETUR: DANGOTE YA RAGEWA ‘YAN KASUWA FARASHIN LITAR MAI A KAN NAIRA 970
Kamfanin matatar Mai ta Alhaji Aliko Dangote, ya bayanna rage farashin litar Mai ga Yan Kasuwar zuwa naira 970. Babban Jami’in sadarwa na kamfanin Anthony Chiejina, ya bayyana haka a cikin wata sanarwa, inda ya ce a daidai lokacin da aka shiga karshen Shekara ya dauki wannan mataki domin …
Read More »Christian Clergy Express Condolences Over Death of J.N.I Leader Alhaji Jafaru Makarfi in kaduna
The General Overseer of Christ Evangelical and Life Intervention Ministry, Kaduna, Pastor (Dr.) Yohanna Buru, together with other prominent Christian leaders from northern Nigeria, has expressed heartfelt condolences to the Muslim Ummah worldwide following the sudden death of Alhaji Jafaru Makarfi, the former Kaduna State Chairman of Jama’atul Nasrul Islam …
Read More »APPRECIATION OF PRESIDENT BOLA AHMED TINUBU GCFR On The Appointment Of Two Ministers
PRESS CONFERENCE IN APPRECIATION OF PRESIDENT BOLA AHMED TINUBU GCFR COMMANDER IN CHIEF OF THE ARMED FORCES FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA ON THE APPOINTMENT OF BELLO MUHAMMAD GORONYO ESQ AS MINSTER FOR STATE WORKS AND MUHAMMADU MAIGARI DINGYADI AS MINISTER FOR LABOUR AND EMPLOYMENT AS WELL AS PASSING A VOTE …
Read More »Gwamna Dauda Na Zamfara Ya Jaddada Kudirinsa Na Bayar Da Tallafi Ga Jami’ar Tarayya Ta Gusau
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na bayar da duk wani tallafin da ya dace ga Jami’ar Tarayya ta Gusau. Shugaban Hukumar gudanarwar Jami’ar ta Tarayya da ke Gusau, Rt. Hon. Injiniya Aminu Sani Isa ne ya jagoranci Majalisar Gudanarwar jami’ar a wata ziyarar ban-girma da suka …
Read More »KASUPDA ta kaddamar da takardar shaidar izinin tallace – tallace
A ranar Laraba 13 Ga watan Nuwamba, shekara ta 2024, Hukumar Tsara Birane da Samar da Ci- gaba ta Jihar Kaduna( KASUPDA), a karkashin jagorancin Babban Darattan, Bldr. Datta Abdurrahman Yahya ta kaddamar da takardar shaidar amincewa da yin tallace-tallace na ababen hawa da sauran nau’o’in abubuwan da ake …
Read More »GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA AIKIN GINA TASHAR MOTA TA ZAMANI A GUSAU, YA SHA ALWASHIN SAMAR DA GURABEN AYYUKAN YI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na samar da guraben ayyukan yi ga mutanen da rayuwarsu ta dogara ga harkokin tashar mota. A ranar Litinin ne gwamnan ya ƙaddamar da aikin gina tashar mota ta zamani a kan titin Sakkwato zuwa Zariya a Gusau, babban birnin …
Read More »