Shugaban matasa na jam’iyyar PDP na shiyyar Arewa maso Yamma Alhaji Atiku Muhammad Yabo, ya bayyana abubuwan da dan majalisar wakilai na tarayya da ke wakiltar karamar hukumar Igabi Honarabul Husaini Muhammad Jalo keyi a matsayin abin a yaba tare da Jinjinar bangirma. Atiku Muhammad Yabo, ya ce hakika …
Read More »Daily Archives: November 17, 2024
GWAMNA LAWAL YA RANTSAR DA SABBIN SHUGABANNIN ƘANANAN HUKUMOMI 14, YA BUƘACI SU YI AIKI TUƘURU CIKIN ADALCI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci sababbin zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomin jihar da su bai wa al’ummarsu fifiko wajen tabbatar da adalci a gudanar da ayyukan raya jihar. Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Zamfara (ZASIEC) ta bayyana ’yan takarar jam’iyyar PDP mai mulki a matsayin waɗanda …
Read More »An Gano Likitocin Bogi 20 A Wani Asibitin Zamfara
Daga Hussaini Yero, Gusau Shugaban ma’aikatan jihar Zamfara Ahmad Liman, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin tantancewa, tare da aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na Duba Saba’in ya bayyana cewa kwamitinsa ya gano ma’aikatan bogi da dama a cikin jadawalin albashin Zamfara, wanda suka haɗa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa