Daga Imrana Abdullahi Fitaccen Dan Jarida kuma Wanda ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, Sakataren yada labarai Kwamared Bello Muhammad Zaki, ya bayyana ficewarsa daga Jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar ADC a Jihar Jigawa. Bello Muhammad Zaki ya dai bayyana hakan ne a cikin wata …
Read More »
THESHIELD Garkuwa