Home / Big News / An Ga Watan Azumin Ramadana A Najeriya

An Ga Watan Azumin Ramadana A Najeriya

Fadar Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ta sanar da ganin watan Azumin Ramadana na wannan shekarar.

Sanarwar ta fito ne daga Wazirin Sakkwato Farfesa Sambo Wali Janaidu, inda sanarwar ta ce an ga watan a sassa daban daban a wadansu wurare a Najeriya.
Saboda haka da wannan sanarwar gobe Laraba ne daya da watan Azumi kenan.
Fata dai Allah ya bamu ikon yin azumin cikin koshin lafiya da walwala kuma Allah ya karbi Ibadun mu

About andiya

Check Also

APC Ta Ƙasa Ta Amince Da Gwamna Lawal Domin Takarar Wa’adi Na Biyu A Zamfara

  Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin …

Leave a Reply

Your email address will not be published.