Daga Imrana Abdullahi An bayyana jam’iyyar PDP a matsayin wadda ta kafa Gwamnatin da ke gani da mutunta al’ummar kasa baki daya. Honarabul Aminu Magaji, Mazawajen Bakori tsohon shugaban karamar hukumar Bakori da ke Jihar Katsina ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da wakilin mu ta wayar …
Read More »Daily Archives: January 16, 2026
Abdul’aziz Yari Zai Sake Shimfida Kafet A Masallacin Sultan Bello
…..Ayi koyi Da Sanata Abdul’aziz Yari Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na ci gaba da taimakawa addinin Musulunci tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Sanata Abdul’aziz Yari, Shatiman Zamfara kuma Marafan Sakkwato ya bayyana wa shugabannin masallacin Sultan Bello da ke Kaduna cewa zai sake shimfidar masallacin ta Kafet baki daya. …
Read More »Matawalle Na Amfani Da Jami’an Tsaro Domin Tsorata Yan Adawa – Suleiman B Idris
Wannan wata tattaunawa ce mai armashi da ta ja hankalin jama’a, wanda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Zamfara, Babban Mai Bai wa Gwamnan Shawara na Musamman kan Harkokin Watsa Labarai, Sulaiman Bala Idris ya yi, inda ya bayyana ƙwarewa da jajircewa wajen fayyace matsayar gwamnatin jihar kan zargin sace …
Read More »
THESHIELD Garkuwa