By; Imrana Abdullahi Kungiyar al’ummar Kudancin Kaduna (SOKAPU) ta bayyana bukatar da ke akwai na shugaba Bola Ahmad Tinubu ya dauki ministan tsaro ritaya Janar Christopher Musa a matsayin mataimakin sa a zabe mai zuwa. Kungiyar ta bayyana hakan ne a wajen wani taron manema labarai da ya kira …
Read More »Daily Archives: January 22, 2026
Kotun Ta Umarci INEC Da Ta Amince Da Jagorancin Nenadi Usman Matsayin Shugabar Jam’iyyar Labour
Daga Bello Bashir, Abuja Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarƙashin Mai Shari’a Peter Lifu ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta amince da kwamitin rikon kwarya ƙarƙashin Sanata Nenadi Usman a matsayin sahihin jagorancin Jam’iyyar Labour (LP). A yayin yanke hukunci a ranar Laraba, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa