The Kogi State Government has announced plans to raise ₦50 billion through a Sukuk bond to finance the construction of the Kogi State International Airport, Zariagi, and the Lokoja International Market. Governor Ododo, represented by the Commissioner for Finance, Asiwaju Ashiru Idris, disclosed this at a meeting with investors …
Read More »Daily Archives: January 24, 2026
Kungiyar Hadin Kan Hausa Da Hausawan Duniya Ta Yi Babban Taro A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Suleiman Yahaya Babangida wanda shi ne cika Soron Mina, kuma wani babban jigo a kungiyar hadin kan Hausawa da Hausa a duniya ya ce idan an lura a tarihin Najeriya da arewacin kasar kowa ya san muhimmancin Kaduna a matsayin babbar cibiyar arewa. “Mai Martaba Sarkin Musulmi …
Read More »An Kaddamar Da ALBAYAAN AI Domin Ci Gaban Musulunci
Daga Imrana Abdullahi ….Samar Da Na’urar AI: Lokaci ne na Jihadin wannan zamani don haka masu kuɗi su fito su taimaka ….Masu kuɗi su taimaka wajen wannan aikin Shaikh Dokta Ahmad Abubakar Gumi, ya yi kira ga daukacin al’ummar musulmi baki daya da su fito domin taimakawa wajen samar da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa