Dangote Cement Plc has inducted almost 200 newly trained engineers and other professionals into its workforce following the successful completion of its Graduate Trainee Programme, reaffirming the company’s commitment to job creation, skills development, and local capacity building in Nigeria. The trainees, drawn from various engineering, finance, IT and other …
Read More »Daily Archives: January 25, 2026
Nenadi Ba Shugabar Jam’iyya Ba Ce – Umar Mai Rakumi
Daga Imrana Abdullahi …Tuni jam’iyyar Lebo ta daukaka kara Alhaji Umar Ibrahim Taba Mai Rakumi, Sakatare na kasa baki daya na jam’iyyar Lebo, ya yi karin bayani a game da batun cewa Sanata Nenadi ce shugabar jam’iyyar ta kasa inda ya ce suma a matsayinsu na shugabannin jam’iyyar na kasa …
Read More »An Kaddamar Da Shugabannin Kungiyar Hadin Kan Hausa Da Hausawa – Shitu Bargaja
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Shitu Adamu Bargaja, Talban Isa kuma shugaban Zamfara wa,Sakkwatawa da Kabawa mazaunan Kano da Jigawa, sannan shi ne shugaban Kungiyar hadin kan Hausa da Hausawa ta duniya reshen Najeriya, ya bayyana cewa kaddamar da sababbin shugabannin kungiyar da aka yi alamace na tafiyar za ta yi …
Read More »
THESHIELD Garkuwa