Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake tabbatar da ƙudirin gwamnatin sa na kawo sauyi mai ma’ana da farfaɗo da ƙwarin gwiwar al’umma ga harkokin mulki a jihar. Gwamnan ya karbi Kyautar “Gwarzon Gwamnan Shekara” ta jaridar LEADERSHIP a ranar Alhamis, yayin taron shekara-shekara na jaridar da aka gudanar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa