Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba motoci ga limamai 40 na masallatan Juma’a a faɗin jihar, a wani mataki da gwamnatin ta ce na daga cikin ƙoƙarinta na tallafa wa shugabannin addini domin sauƙaƙa musu gudanar da ayyukansu na wa’azi da hidima ga al’umma. Da yake jawabi yayin …
Read More »Daily Archives: February 21, 2026
SULE LAMIDO – JAGORA NA GASKIYA DA AKE JIRA
“Sule Lamido mutum ne mai muhimmanci a sabon tsarin gina Najeriya,” in ji Fasto Nnamdi Orji na God’s Glorious Time Redemption Ministry da ke Abuja. Fasto Orji ya bayyana wannan a makon nan yayin tattaunawa da wasu mambobin coci kan abin da Allah ya nuna masa a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa