Home / Labarai / Ranar Laraba Ce Karamar Sallah A Nijeriya – Sarkin Musulmi

Ranar Laraba Ce Karamar Sallah A Nijeriya – Sarkin Musulmi

Biyo bayan rashin ganin jinjirin wata a daukacin tarayyar Najeriya ya sa mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar Laraba mai zuwa a matsayin ranar da za ta zama babbar Sallah a Najeriya wato dai karshen watan Azumin Ramadana kenan na Bana.
Kamar dai yadda bayanai suka gabata a Najeriya kasar Saudiyya ma ta sanar da cewa ba a ga jinjirin watan ba.

About andiya

Check Also

NA 8 Div Sokoto new GOC,  General Ibikunle assumes

S. Adamu, Sokoto A new GOC for the 8 Division Nigerian Army, Sokoto , appointed …

Leave a Reply

Your email address will not be published.