Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Shugaban NUJ Na Jihar Kebbi, Hamza Galadima Zuru Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Shugaban NUJ Na Jihar Kebbi, Hamza Galadima Zuru Rasuwa

Bayanan da muke samu daga Arewa maso Yammacin najeriya na cewa Allahbya to Hamza Galadima Zuru Rasuwa
Kwararren dan jarida ne da ya dade ya na gudanar da aikinsa domin kasa da al’ummarta su ci gaba.
Kafin rasuwarsa shugaba ne na kungiyar yan jaridu reshen Jihar Kebbi da ke arewacin tarayyar Najeriya.
Muna fatan Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya bari

About andiya

Check Also

NA 8 Div Sokoto new GOC,  General Ibikunle assumes

S. Adamu, Sokoto A new GOC for the 8 Division Nigerian Army, Sokoto , appointed …

Leave a Reply

Your email address will not be published.