A wata sanarwar da ta fito daga Malam Ladan Gari Ya waye na DITV Alheri Radiyo ya sanar ya ce Allah ya yi wa Alhaji Idris mai rikon mukamin Janar Manaja a kafar Talbijin ta DITV da Alheri radiyo Kaduna rasuwa.
Sanarwar da Ladan gari ya waye, daya daga cikin ma’aikatan DITV da Alheri rediyo ya sanar sanarwar ta ce za a yi Sallar Jana’izar marigayin a masallacin malam ishak yunus kusada asibitin Biba a cikin garin Kaduna.
Allah ya gafarta mishi Amin