Home / Tag Archives: rasuwa

Tag Archives: rasuwa

Atiku Abubakar Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Barkindo

IMRANA ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasar tarayyar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana rasuwar Walin Adamawa Alhaji Sanusi Barkindo a matsayin wani babban rashin da ya bar gurbi mai wuyar cikewa Rashin Walin Adamawa wani babban gurbi ne mai wuyar cikewa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana hakan ne a wani …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Dokta Ahmad BUK Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi Kaduna Allah ya yi wa sanannen Malamin addinin musulunci, Dokta Ahmad Ibrahim Bomba rasuwa. Dokta Ahmad Ibrahim Bamba, sanannen Malamin addinin Islama da aka fi Sani da Dokta Ahmad BUK ya rasu ne a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke Kano. Dansa mai suna Ahmad …

Read More »

Mahaifiyar Sminu  Alan Waka Ta Rasu 

Mustapha Imrana Abdullahi Mahaifiyar Aminu Abubakar da aka fi Sani da Alan waka ta rasu ta na da shekaru 70 a duniya. Mahaifiyar Alan Waka mai suna Hajiya Bilkisu Sharif Adam ta rasu ta na da shekaru 70 a duniya ta kuma bar yaya biyu da jikoki 25. Kuma kamar …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Alhaji Sani Yaro Funtuwa Rasuwa

 Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa mai sana’ar kayayyakin Tireda rasuwa. Ya rasu ya bar Mace daya da yaya Goma sha Bakwai (17), Maza Takwas (8) Mata Tara (9). Kuma ya rasu ya bar jikoki …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Dokta Junaid Mohammed Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Dokta Junaid Mohammed Rasuwa   Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano Arewacin tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa Dokta Janaid Mohamamed rasuwa. Wannan sanarwar dai ta fito ne daga dan uwan marigayin Dokta Ahmed Salik, wanda ya kasance tsohon dan …

Read More »