Daga Imrana Abdullahi
Bayanin da muke samu daga Jihar Kaduna na bayanin cewa Allah ya yi wa Ƙanin Gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani Alh Mukhtar Lawal Isma’il Rasuwa Sanadiyyar Haɗarin Mota Daga Zaria Zuwa Kaduna.
Kafin rasuwarsa dai mutum ne mai ilimin Sani da hada Magunguna na Bature da ake cewa (pharmacy)
Za a yi Jana’iza gobe da safe da Karfe 10.30 a Ogbadu Road Malali KadunaAllah Ya Gafarta Masa ya albarkaci abin da ya bari.