A yanzun nan ne, muke samun labarin rasuwar mahaifin daya daga cikin ma’aikatan kafar Liberty rediyo da TV, Malam Najib Tsafe
Sanarwar wadda shi kansa Najib tsafen ya tabbatar da ita ta ce marigayin ya rasu ne bayan jinyar da ya yi.
Kuma Za’ayi Jana’izarsa a Gobe da karfe Tara na safe {9:00am} a
E A Tsafe, layin emiya, kusa da maza waje.Ga Lambar wayar Najib tsafe, don yi masa ta’aziyya.
E A Tsafe, layin emiya, kusa da maza waje.Ga Lambar wayar Najib tsafe, don yi masa ta’aziyya.
08065908445Muna Rokon Allah yajikan shi da Rahama, Tareda sauran Musulmai Baki daya.
Hussaini dogo
Sarkin yaki