Bayanan da muke samu daga Arewa maso Yammacin najeriya na cewa Allahbya to Hamza Galadima Zuru Rasuwa
Kwararren dan jarida ne da ya dade ya na gudanar da aikinsa domin kasa da al’ummarta su ci gaba.
Kafin rasuwarsa shugaba ne na kungiyar yan jaridu reshen Jihar Kebbi da ke arewacin tarayyar Najeriya.
Muna fatan Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya bari