Related Articles
An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya
Mustapha Imrana Abdullahi
Hukumar kula da kafafen yada labarai na Talbijin NBC a tarayyar Nijeriya ta ci gidajen tarar naira miliyan Tara (9) bisa irin yadda suka yada labarai a kafafen nasu lokacin da ake zanga zangar kawo karshen jami’an yan Sandan SARS.
Gidajen Talbijin din sun hada da na AIT, Arise TV da gidan Talbijin na Channels, duk an ci tarar kowannensu kudi naira miliyan uku.