Home / Tag Archives: Nijeriya

Tag Archives: Nijeriya

An Nada Sabon Shugaban Sojojin Nijeriya

An Nada Sabon Shugaban Sojojin Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Shugabannkasa Muhammadu Buhari ya sanar da nadin sabon shugaban sojojin Nijeriya da ya sanar da sunan Mejo Janar Farouq Yahaya. Mejo Janar Yahaya ya maye gurbin marigayi Laftanar Janar Ibrahim Attahiru da ya rasu sakamakon hadarin Jirgin sama a kusa da …

Read More »

Maganin Mahaukacin Biri, Karen Maguzawa

Maganin Mahaukacin Biri, Karen Maguzawa…!   Duk Daya Bayan Daya, Yau An Fara Dawo Ma Maganar Da Gwamnan Jahar Zamfara Bello Mutawalle Yayi Akan Bamu Da Karfin Soja Ko Na Yan Sanda Da Zamu Iya Kawo Karshen Kalubalen Nan, Har Sai Al’umma Sun Hada Kai Tare Da Samar Da Adalci …

Read More »

Buhari Ya Nada Zanna Mohammaed Ibrahim Shugaban Yan Sanda

Buhari Ya Nada Zanna Mohammaed Ibrahim Shugaban Yan Sanda Mustapha Imrana Abdullahi   Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari ya nada mataimakin shugaban yan sandan kasar Zanna Mohammed Ibrahim, a matsayin shugaban riko na Yan Sanda.   Shi dai wanda aka nada a halin yanzu ya zama shugaban riko dan asalin …

Read More »

Har Yanzu Shehu Sani Na Jam’iyyar PRP

Har Yanzu Shehu Sani Na Jam’iyyar PRP  Imrana Abdullahi Sanata Shehu Sani da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar Dattawan Nijeriya tsawon shekaru hudu ya bayyana cewa har yanzu ya na nan a cikin jam’iyyar ceton Talakawa mai suna PRP. Shehu Sani ya bayyana hakan ne a lokacin …

Read More »

An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya

An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar kula da kafafen yada labarai na Talbijin NBC a tarayyar Nijeriya ta ci gidajen tarar naira miliyan Tara (9) bisa irin yadda suka yada labarai a kafafen nasu lokacin da ake zanga zangar kawo karshen jami’an …

Read More »

Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna

Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi A Kaduna Arewacin Nijeriya wata mai taimakon rayuwar jama’a Barista A’ishatu Sule, ta yi aikin cike ramun da suka dade suna kawo cikas a duk lokacin da mutane  suka zo shigowa cibiyar yan jarida ta kasa reshen …

Read More »