Home / Big News / An Rantsar Da Masu Ba Shugaban Karamar Hukumar Funtuwa Shawara Su 50

An Rantsar Da Masu Ba Shugaban Karamar Hukumar Funtuwa Shawara Su 50

….A dukufa wajen nemawa Gwamna Kuri’a cikin jama’a inji Goya
Shugaban karamar hukumar Funtuwa Alhaji Abdulmutallab  Jibrin Goya Kira ya yi ga daukacin mutanen da suka samu wannan masu bayar da Shawara domin fadada Siyasa.
Shi ya sa aka Sanya hat da masu bayar da Shawara a Kan harkokin addini Wanda har da Yan uwa kiristoci. Idan Allah ya Kai mu za a Kara fadada aikin da Ake yi na Siyasa.
Alhaji Goya, ya kuma Kara da cewa Za mu Kara yin wani taron Kaddamar da masu bayar da Shawara a Karo na biyu a wata Mai zuwa don haka duk Wanda Bai ji sunan sa BA za su ji a Karo na biyu nan gaba.
“Akwai wadansu ma da za a BA su kwangiloli daga jihar katsina don haka BA Wanda zai CE a Gina gidaje da Kai sai anzo cin ribar Ka CE za Ka je wani wuri”.
Kuma wannan taarin masu bayar da Shawara zai Fara ne daga watan Satumbar da ya gabata don haka nake yin Kira a Shiga lungu da sakona nemowa Gwamna kuri’a a cikin Jama’a.
Irin ayyukan da Ake yi wa Funtuwa abin sha’awa ne kuma abin a ya ba ne.
“Akwai wata kungiya daga Jamus da za su kawo Kayan koyawa Matasa Sana’a da aka dauki wadansu kananan hukumomi har da Funtuwa a cikin, haka akwai wani taarin koyar da sana’o’in ma da na Sanya Hannu da za a yi a wurin koyon sana’o’in na GRA da kuma cibiyar horas da Mata da ke Filin kwallin duk za a inganta komai domin Jin fadin rayuwar jama’a
karamar hukuma Alhajin Hassan Musa Anda, da ya gabatar da jawabin katana wannan Kashi na farko ne da Ake kaddamarwa don haka muna fatan wadannan an BA su dama ne da don sun fi kowa BA .
Muna fatan wadanda aka BA dama za su jajirce wajen kawo WA karamar hukuma ci gaba.
Alhaji Usman Alaliya Wanda ya kasance Babban elder ne na jam’iyyar APC cewa ya yi suna godiya ga Gwamnan jihar Katsina da BA a ta BA samun Gwamna a Funtuwa kamar Gwamna Dikko BA
Sai ya yi Kira ga Jama’a da kowa ya taimaki Gwamna Dikko bisa irin ayyukan alkairin da Yake yi wa Jama’a Baki daya, duk Wanda ke Funtuwa sai ya taimaki Dikko, ni na San kowa na San komai tsawon lokacin BA inda BAn je a dukkan mazabu na nemi alfarmar a za I Dikko Radda a matsayin Gwamna don haka ya fitar da mu kunya.

About andiya

Check Also

SHUGABA KARAMAR HUKUMAR FUNTUA YA YABA WA GWAMNA RADDA KAN KIRKIRAR CIBIYAR KOYON SANA’O’I A FUNTUA

  Shugaban Karamar Hukumar Funtua, Alhaji Abdulmutallab Jibrin Sulaiman Goya, ya bayyana jin daɗinsa tare …

Leave a Reply

Your email address will not be published.