Home / Big News / Bafarawa Bai Shiga APC Ba – Sanarwa

Bafarawa Bai Shiga APC Ba – Sanarwa

Sakamakon irin kiraye kirayen da Ake yi  a kan zancen komawa jam’iyyar APC na Mai girma Garkuwan Sakkwato, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya sa “ban amince ba, saboda nayi magana dashi kai tsaye ya tabbatar man da matsayarsa ta ya aje batun jam’iyya ko shiga hayaniyar siyasa kowace iri a yanzu.
Labari ne na rashin fahimta, wasu daga cikin magoya bayansa ne suka yiwa kansu mafita akan baiyana ra’ayinsu da suke son goyon baya daga jam’iyyar PDP zuwa APC.
Mai girma Garkuwan Sokoto, Attahiru Bafarawa bai shiga kowace jam’iyyar siyasa ba a yanzu; wannan haka take a ra’ayinsa, yana nan uba ga kowane dan jam’iyya a jahar Sokoto dake neman shawararsa.
Zai fitar da Sanarwa  da kansa dangane da wannan hayaniya a nan gaba.
Mun dai samu wannan sanarwa ne daga Yusuf Dingyadi

About andiya

Check Also

Dangote headlines 2026 Gateway Trade Fair as Gov Abiodun hails Group for boosting Ogun’s Industrial Competitiveness

Ogun State Government has lauded the roles being played by the Pan-Africa conglomerate, Dangote Industries …

Leave a Reply

Your email address will not be published.