Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ta kammala zagaye na goma na shirinta na musamman na aikin jinya kyauta, inda aka kula da marasa lafiya 3,447 daga sassa daban-daban na jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamna, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ya ce shirin wanda …
Read More »Gwamna Lawal Ya Jagoranci Taron Majalisar Zartarwa, Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Kai Wajen Yaƙi Da Ƙalubalen Tsaro
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa yaƙi da matsalolin tsaro a jihar aiki ne na haɗin kai da ya rataya a wuyan kowa da kowa, ba na gwamnati kaɗai ba. A ranar Litinin, gwamnan ya jagoranci zama na 18 na Majalisar Zartarwa ta Jihar Zamfara a Gidan …
Read More »Gov. Ododo Flags Off Rural Electrification Project for 30 Communities in Kogi
Kogi State Governor, Ahmed Usman Ododo, has flagged off the distribution and installation of 30 units of 500kVA transformers to improve electricity supply and enhance rural development in 30 communities across the three senatorial districts of the state. In a statement Signed by Ismaila Isah Special Adviser …
Read More »AAC ELECTS NEW EXECUTIVES IN KADUNA STATE
The African Action Congress (AAC) has elected new executives for its Kaduna State chapter, signaling its readiness for the 2027 general elections. The congress, held on October 18, 2025, at the party’s state secretariat, brought together party leaders, members, and INEC representatives. Key attendees included AAC Kaduna State Chairman, Hon. …
Read More »ZAMFARA APC DENIES SETTING UP COMMITTEE TO WELCOME GOVERNOR DAUDA LAWAL INTO THE PARTY
The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC has come across a fake news making the rounds online purportedly initiated by ‘confidentialreporters.blogspot.com’ claiming the setting up of a committee to welcome governor Dauda Lawal of Zamfara State into the party. In a statement Signed by …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL: Sabon Salo Na Shugabanci Daga Arewa – Jagora Mai Hangen Nesa Da Kishin Al’umma
A cikin tarihi na shugabanci a Arewa, akwai lokutan da jama’a ke yin mafarkin samun jagora mai gaskiya, hangen nesa da kishin al’umma. A yau, wannan mafarki ya zama gaskiya a jihar Zamfara ta hannun Gwamna Dauda Lawal — mutum mai natsuwa, jajircewa, da hangen nesa mai zurfi wajen …
Read More »Gwamna Lawal Ya Gana da Majalisar Malamai ta Zamfara, Ya Nemi A Ƙara Addu’o’in Neman Zaman Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya roƙi Majalisar Malamai ta Jihar da ta ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun zaman lafiya da dawwamammen tsaro a faɗin jihar. Gwamnan ya yi wannan kira ne a ranar Alhamis yayin wata ganawa da ya yi da shugabannin Majalisar Malamai ƙarƙashin jagorancin …
Read More »Dangote Urges Swift Legislation of “Nigeria First” Policy to drive growth of Manufacturing Sector
Africa’s leading industrialist, Aliko Dangote has made a passionate plea to the Federal Government to urgently legislate and implement the proposed “Nigeria First” Policy, describing it as a critical lever for revitalizing the nation’s manufacturing sector. The legislation, according to him, holds the keys to accelerating the …
Read More »Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya bayyana cewa harin ya shafi jami’an ‘yan sanda da Askarawan Zamfara. A shafin sa na Facebook, Gwamna Lawal ya …
Read More »A Season Of Atiku Dancing Naked And El Rufai ‘s Paranoid
The attention of Northern Resistance Front a pro democracy movement with the commitment to pursue the promotion of openness, good governance and democratic leadership, peace and unity has been drawn to the reckless and unpatriotic statements credited to both former Vice President Atiku Abubakar and the former Governor of …
Read More »
THESHIELD Garkuwa