…Mun Gamsu – Kabiru Jarumi Daga Imrana Abdullahi Dokta Bashir Umar Muhammad, Sakatare Janaral na tafiyar dan takarar Sanatan yankin Kaduna ta tsakiya Ambasada Shettima Usman Yerima, tafiyar da ake kira ( Capacity Movement) ya bayyana cewa sun je wajen taron da aka yi ne na dan majalisar dokokin Jihar …
Read More »Auwalu Yaro Mai Kyau Ya Biyawa Dalibai 200 Kudin Jarabawar WAEC Da NECO Karo Na Takwas
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna arewacin Najeriya An yabawa Gwamnan Jihar Kaduna Kwamared Sanata Uba Sani bisa irin yadda yake taimakawa ayyukan dan majalisar dokokin Jihar Kaduna Alhaji Auwalu da ake yi wa lakabi da Yaro Mai Kyau da ke wakiltar mazabar Unguwar Sanusi a karamar hukumar Kaduna ta Kudu a …
Read More »A Zabi Tinubu Da Uba Sani- Yusuf Kailani
Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar dokokin Jihar Kaduna daga karamar hukumar Igabi kuma ɗan takarar majalisar dattawa a mazabar Kaduna ta tsakiya honarabul Yusuf Ibrahim Zailani ya yi kira da babbar murya ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna da Najeriya baki daya da su sake zaben shugaba Bola Ahmed Tinubu …
Read More »CI GABAN AL’UMMA: Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Jinjina Wa Gwamnan Zamfara
Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya, Amina Mohammed, ta bayyana cewa Jihar Zamfara yanzu ta zama mai sauƙin isa ga masu zuba jari da abokan hulɗa, tare da jaddada cewa majalisar na shirye ta zama abokiyar hulɗa wajen bunƙasa jihar. Amina Mohammed ta yi wannan bayani ne yayin wata …
Read More »When the Compass Turns: Kwankwaso, Abba, and the Politics of Foresight
By Abdulkadir Ahmed Ibrahim, FNGE. (Kwakwatawa) Politics, like life, rarely moves in straight line. It bends, it twists, and at times, it humbles even the most confident actors. What once appeared firm becomes fluid, and what was seemed as a betrayal yesterday is today looked at as a wisdom. The …
Read More »Zamu Ci Gaba Da Taimakawa Mata Da Matasa
Daga Imrana Abdullahi Honarabul Tahir Gambo Abubakar ya bayyana mata da cewa Kanne ne,Yayye ne, kuma mataye ne da suka kasance kashin bayan al’umma da gaba daya kowa ya san hakan don haka za’a ba su muhimmanci kwarai idan Allah ya kai mu gaci. Honarabul Tahir Gambo ya kara da …
Read More »A Remarkable Homecoming: Kano Unites in Support of Abba Kabiru Yusuf, Signaling a Strong Endorsement for Bola Ahmed Tinubu in 2027
By: Nasiru Yusuf Gwadabe Saturday, 4th April 2026 will not fade easily from the living memory of Kano. It is a date that has already secured its place in the history of the ancient city, not through official proclamation, but through the overwhelming expression of its …
Read More »Hukumar BON Ta Karrama Gwamnan Zamfara Da Lambar Yabo Ta Gwamnan Shekara A Fannin Ababen More Rayuwa
Hukumar kula da kafafen Watsa Labarai ta Nijeriya (BON), ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, da lambar yabo ta “Gwamnan Shekara a Fannin Ababen More Rayuwa,” sakamakon gagarumin ci gaban da gwamnatinsa ta samu musamman a shirin sabunta birane a faɗin jihar. An miƙa wa gwamnan wannan babbar …
Read More »Gwamna Sanata Uba Sani Adalin Shugaba Ne – Tahir Gambo
Daga Imrana Abdullahi Honarabul Tahir Gambo Abubakar, daga mazabar dan majalisar Jiha ta Doka/ Gabasawa, ya yabawa Balaraben Gwamna Sanata Uba Sani, bisa kokari da irin adalcin da yake yi wa al’ummarsa da yake jagoranta musamman sakamakon irin ayyukan da yake shimfidawa jama’a cikin birane da karkarun Jihar Kaduna da …
Read More »Ina Yin Takara Ne Da Nufin Inganta Rayuwar Al’umma – Tahir Gambo
Daga Imrana Abdullahi Dan takarar kujerar majalisar dokoki ta Jihar Kaduna domin wakiltar al’ummar mazabar Doka/Gabasawa da ke cikin karamar hukumar Kaduna ta Arewa Tahir Gambo Abubakar,ya bayyana cewa ya na yin wannan takara ne domin bin umarnin jama’a da suka nemi lallai sai ya tsaya neman wannan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa