A kokarin ganin an bunkasa harkokin ciniki da masana’antu musamman a daukacin yankin karamar hukumar Funtuwa da ke cikin Jihar Katsina ya sa hadaddiyar Ƙungiyar yan kasuwa mai suna a sama tana farin cikin Gayyatar ƴan’uwa da abokan arziki zuwa wajan Ƙaddamar da Kalandar Ƙungiyar ta Shekarar 2023 tare da karrama Iyayenta da kuma ƴan kasuwa tare da ba da tallafa ma Matsakaitan ƴan kasuwa da jari domin bunƙasa harkar kasuwanci a cikin Karamar Hukumar Funtua.
Rana: Lahadi 24/12/2023
Wuri: No 1 Admin Block Sarkin Maska Sambo Modern Market Funtua.
Lokaci: 10:00am
Sanarwa daga Shugaban Ƙungiyar Ƴan Kasuwar Funtua Hon Suleman Garba Ɗankoli.