Home / Big News / Ministan Tsaro Bello Matawalle Ya Isa Birnin Kebbi Domin Ceto Yan Makarantar Da Aka Sace

Ministan Tsaro Bello Matawalle Ya Isa Birnin Kebbi Domin Ceto Yan Makarantar Da Aka Sace

 

Daga Imrana Abdullahi
A kokarin da Gwannatin tarayya karkashin jagirancin Bola Ahmad Tinubu keyi na ganin an Ceto yara Yan Makarantar da Yan bindiga suka sace a jihar Kebbi ya sa a halin yanzu tawagar manyan Jami’an Sojoji karkashin jagirancin ministan kasa a ma’aikatar tsaro Dokta Bello Muhammad Matawalle tuni hat sun Isa Babban Birnin Jihar Kebbi Domin comma butin ganin an yi nasarar samun daliban cikin nasara da kishin lafiya.
Ministan Matawalle Ya CE hakika suna aikin hadin Kai tare da Jami’an tsaro domin ganin an yi nasarar dawo da yaran da aka dauke cikin kishin lafiya.
“Ina a jihar Kebbi kamar yadda shugaban Bola Ahmad Tinubu ya bayar da Umarni domin Sanya idanu a Kan yadda za a yi aikin kibutar da wadannan yara Yan Makarantar da aka sace, don haka abin da muke fata a bayya ne Yake kuma BA za mu gajiya ba a Kan hakan har sai mun kibutar da daliban cikin nasara da kishin lafiya. #kubutar da yara Yan Mata Yan Makarantar # aikin dawo da zaman lafiya.
#RescueingOurGirls #OperationRestorePeace

About andiya

Check Also

Gwamna Lawal Ya Gabatar da Kasafin Naira Biliyan 861 Ga Majalisar Dokokin Jihar Zamfara

  Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gabatar da ƙudirin kasafin kuɗi na shekarar 2026 …

Leave a Reply

Your email address will not be published.