Home / Labarai / TA MAYAR DA NAIRA MILIYAN SAMA DA 50 Da TA TSINTA

TA MAYAR DA NAIRA MILIYAN SAMA DA 50 Da TA TSINTA

DAGA IMRANA ABDULLAHI
GA WATA BAIWAR ALLAH NAN DA KE AIKI A OTAL DIN Eko A LEGAS MAI SUNA Mary Ngozi Jekwaaru, DA TA MAYAR WA DA WANI KWASTOMANSU KUDINSA DA YA RASA INDA YA SANYA SU ZUNZURUTUN KUDIN DA SUKA KAI NAIRA MILIYAN 59, 475, KIMANIN DALAR AMURKA DUBU 70,000 KENAN.
HAKIKA KAMAR YADDA KOWA YA SANI NA ALLAH BAYA KAREWA A KO’INA KUMA A KOWA NE HALI AKE CIKI MUTANEN KIRKI NAN DON HAKA A TA YA WANNAN MATA DA KASA NAJERIYA MURNAR HAKAN
mun samu wannan bayanin ne daga shafin Bashir Tijjani Funtuwa da ke a kafar Sada zumunta ta Fazbook.

About andiya

Check Also

Oil Producing Communities Group threatens to seal all Oil pipeline facilities over poor treatment of Dangote, other Modular Refineries

…Warn IOCs against economic sabotage …Urge FG to end fuel, diesel importation The Host Communities …

Leave a Reply

Your email address will not be published.