Gwamnatin Borno Ta Amince Da Kashe Kudi Biliyan 6, Ayyuka 18 Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Gwamna Babagana Umara Zullum a ranar Laraba ta amince da a kashe kudi naira biliyan shida domin aiwatar da ayyuka Goma sha Takwas (18) da kuma ayyukan kula da harkokin tsaro …
Read More »