Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da aikin hanyar Magami zuwa Ɗansadau mai tsawon kilomita 108. Gwamnan ya amince da aikin hanyar ne yayin da ya jagoranci taron Majalisar Zartarwa ta Jihar Zamfara a ranar Litinin da ta gabata a gidan gwamnati da ke Gusau. A cikin wata sanarwa …
Read More »Mun Yi Murna Da Dawowar Aikin Hanyar Abuja, Kaduna zuwa Zariya
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana gamsuwarta da sake dawo da aikin hanyar Abuja, Kaduna zuwa Zariya, inda ta yi kira ga ma’aikatar ayyuka ta tarayya da ta gaggauta kammala aikin domin inganta harkar tsaro da ababen hawa. Mataimakiyar gwamnan jihar, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe ta bayyana hakan …
Read More »