IMRANA ABDULLAHI BAYANAN da muke samu daga hukumar Alhazai ta Jihar Katsina na cewa hukumar ta kira ragowar Maniyyatan kananan hukumomin yankin Funtuwa da kuma wasu daga Dustinma da su hallara a sansanin Alhazai da ke kan hanyar Daura a Katsina domin shirye shiryen tafiya kasa mai tsarki su sauke …
Read More »BABBAN SAKATAREN HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA JIHAR BAUCHI YA GANA DA MA’AIKATANSA.
Jamilu Barau Bauchi A yau Alhamis 4 ga watan Nuwamban shekara ta 2021,Babban Sakataren hukumar jin dadin Alhazai na jihar Bauchi Imam Abdul-Rahaman Ibrahim Idris ya jagoranci wata ganawa ta musamman da shuwagannin gudanarwa da sauran daukacin ma’aikatan hukumar,tare da yin kira gare su da su ci gaba da sadaukar …
Read More »