A ranar Asabar ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gudanar da ziyarar gani da ido zuwa yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta Jihar. A makon da ya gabata ne mamakon ruwan sama ya haifar da ambaliya a wasu yankunan ƙaramar hukumar Gummi, inda ya …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Jajantawa Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Gumi
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta jihar. Ambaliyar ta afku ne a sanadiyyar ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka lafka a ranar Juma’ar da ta gabata a wasu yankunan Ƙaramar Hukumar Gummi, inda …
Read More »