Home / Tag Archives: An ga watan Azumi

Tag Archives: An ga watan Azumi

An Ga Watan Azumin Ramadana A Najeriya

Fadar Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ta sanar da ganin watan Azumin Ramadana na wannan shekarar. Sanarwar ta fito ne daga Wazirin Sakkwato Farfesa Sambo Wali Janaidu, inda sanarwar ta ce an ga watan a sassa daban daban a wadansu wurare a Najeriya. Saboda haka da …

Read More »