Adamu Ibrahim Malumfashi, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya Wasa wasa dai Musulunci na dawowa gidansa wato Nijeriya ta Arewa ta hanyoyi iri-iri. Ba dai sai an nanata ba. Arewacin Nijeriya da ma sassa da dama a jamhuriyar Nijar da Gana har ya zawa Senegal sassa ne na Musulunci inda ƴan mulkin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa