Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II, ya bayyana cewa matukar mutanen yankin Arewa ba su canja al’adunsu ba to za su ci gaba da zama a cikin bakin talauci ne da ci baya. Sarkin ya yi wannan maganar ne a garin Gusau, babban birnin jihar Zamfara, a lokacin da ya …
Read More »