Muhammadul Amin, da aka fi Sani da Dogon Baiti, shugaba ne na kungiyar yabon Manzon Allah reshen Jihar kaduna a tattaunawarsu da wakilinmu irin yadda suke tafiyar da mambobin kungiyar ya bayyana irin nasarori da kuma kalubalen da lamarin batun yabon Manzon Allah yake ciki a Jihar, an dai tattauna …
Read More »