MAJALISAR ZARTARWAR JIHAR BAUCHI TA SAUYA SUNAN JAMI’AR JIHAR DA SUNAN MARIGAYI MALAM SA’ADU ZUNGUR Majalisar zartarwa ta Jihar Bauchi a ranar Laraba ta amince da sauya sunan jami’a Mallakar jihar da sunan Marigayi Sa’adu Zungur. Kwamishinan ilimi, Dr. Aliyu Tilde ya bayyana haka wa manema labarai Bayan kammala zamanta …
Read More »