Home / Tag Archives: Bashir Nafaru

Tag Archives: Bashir Nafaru

Jam’iyyar ADC Na Samun Gagarumar Nasara A Zamfara – Bashir Nafaru

  Daga Imrana Abdullahi  Honarabul Bashir Nafaru, Sakataren Kudi na jam’iyyar ADC jihar Zamfara,ya bayyana cewa tafiyar jam’iyyar ADC a Jihar Zamfara na samun gagarumar Nasarar sakamakon wadansu shugabannin da suka shigo cikinta. “Jam’iyyar ADC jam’iyyar ce mai alamar musabaha kuma jam’iyya ce mai son kawo sauyi a dukkan kasar …

Read More »

AKWAI BUKATAR YIN CANJI A JIHAR ZAMFARA – NA FARU

Daga Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Zamfara a matsayin wurin da ake bukatar samun canji domin al’amura su ci gaba da inganta. Dan takarar kujerar majalisar wakilai a kananan hukumomin Anka da Talatar Mafara karkashin jam’iyyar ADC, Alhaji Bashir Nafaru ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema …

Read More »