Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon dan majalisar dokokin Jihar Katsina honarabul Kabir Ado Daura ya bayyana cewa kokarin da suke yi na a kirkiro da Jihar Bayajjida daga cikin Jihar Katsina da wani bangare na Jigawa duk domin ci gaban al’ummar kasa ne baki daya. Honarabul Kabir Ado Daura, ya bayyana …
Read More »