Bayan dawowarsa daga garin Madina da ke Kasar Saudi Arabiya domin jagorantar jana’izar Marigayi Alhaji Aminu Dantata Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ziyarci iyalan Marigayi Alhaji Aminu Dantata domin yi musu Ta’aziyyar rasuwarsa. Bayanin hakan na kinshe ne a cikin wata takardar da ke dauke da …
Read More »Karfin Bindiga Ba Zai Magance Matsalar Tsaron Nijeriya Ba – Bayero Fullo
Karfin Bindiga Ba Zai Magance Matsalar Tsaron Nijeriya Ba – Bayero Fullo Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren kungiyar matasan Fulani ta FUSADAN Bala Bayero Fullo ya bayyana cewa ba za a samu magance matsalar tsaron da ke faruwa a Nijeriya ba da karfin bindiga ba. Bala Bayero Fullo, ya bayyana hakan …
Read More »Ana Son Haifar Da Rigima Tsakanin Fulani Da Al’ummar Hausawa Ne – Bayero
Ana Son Haifar Da Rigima Tsakanin Fulani Da Al’ummar Hausawa Ne – Bayero Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban kungiyar matasan al’ummar Fulani ta kasa Alhaji Abdulkarim Bayero ya bayyana wa manema labarai cewa sakamakon irin kyakkyawan binciken da suka gudanar ya tabbatar masu cewa ana yi wa jama’ar yankin arewacin …
Read More »