An Samu Rarar Naira Miliyan Sama Da Miliyan Dari 470 Na Ma’aikatan Bogi A Sakkwato – Tambuwal Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa sakamakon umarnin da ya bayar na a bincika tare da tantance ma’aikatan Jihar Sakkwato an samo rarar kudi sama da naira …
Read More »