Shugabancin APC Na Riko Bai Hana Ni Aiki – Mai Mala Buni Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Yobe kuma shugaban rikon jam’iyyar APC na kasa Alhaji Mai Mala Buni ya bayyana cewa shugabancin APC baya hana shi yi wa jama’ar Yobe aikin da suka zabe shi ya yi masu. Gwamnan …
Read More »