Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari zai halarci taron bitar da aka shiryawa Limaman masallatan Juma’a. Kamar yadda wata takardar sanarwar da mai magana da yawun Gwamnan Alhaji Abdu Labaran Malumfashi ya sanyawa hannu cewa za a yi taron bitar ne a gobe Talata 25, ha …
Read More »