Home / Labarai / Gwamnan Katsina Zai Halarci Taron Bita Na Malaman Masallatan Juma’a

Gwamnan Katsina Zai Halarci Taron Bita Na Malaman Masallatan Juma’a

Daga  Imrana Abdullahi
Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari zai halarci taron bitar da aka shiryawa Limaman masallatan Juma’a.
Kamar yadda wata takardar sanarwar da mai magana da yawun Gwamnan Alhaji Abdu Labaran Malumfashi ya sanyawa hannu cewa za a yi taron bitar ne a gobe Talata 25, ha watan Fabrairu, 2020 a babban dakin taro na hukumar kula da kananan hukumomi da misalin karfe sha daya na safiya idan Allah ya kaimu.
Sanarwa Alhaji Abdu Labaran Malumfashi Darakta Janar mai kula da harkokin kafafen yada labarai na Gwamnan Jihar Katsina.

About andiya

Check Also

Northern Christian Leaders Pay Homage to Khalifah Sanusi, Strengthening Ties.

Northern Nigerian Christian Clerics Pay Homage to His Highness Khalifah Sanusi Lamido Sanusi to Strengthen …

Leave a Reply

Your email address will not be published.