DAGA; USMAN NASIDI KADUNA. HADADDIYAR kungiyar nakasassu ta kasa (JONAPWD), reshen jihar Kaduna ta nuna farin cikin ta game da samun Dokar ƴancin nakasassu da aka dade ana jira wadda aka sanya cikin doka kuma Mai Girma Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-rufai ya sanya wa hannu. …
Read More »