Home / KUNGIYOYI

KUNGIYOYI

DANGOTE YA SAMAR DA MASU MILIYOYI NAIRA  A KANO

Daga Imrana Abdullahi A kokarin kamfanin Dangote na ganin an Tallafawa al’umma domin kowa ya dogara da kansa kamfanin Sumunti na Dangote ya bayar da miliyoyin naira ta mutane biyar. Da yake jawabi a wajen bayar da Cekin kudi ga mutane biyar da suka samu nasarar lashe gasar, babban jami’in …

Read More »

Gwamnatin Jihar Zamfara ta jinjiwa Kungiyar kwadago ga me da Asuu

Daga Hussaini Ibrahim,Gusau Gwamnatin Jihar Zamfara,Karkashin jagorancin mukaddashin Gwamna Muhammadu Bello Matawallen Maradu da mataimakinsa Sanata Hassan Nasiha ta jinjiwa Kungiyar kwadago NLC reshen Jihar Zamfara, saboda fafutukar ganin an kawo karshen yajin aikin Malam Jami’oin Kasar Najeriya. Mukaddashin Gwamnan Sanata Hassan Nasiha ya kara da cewa, Kungiyar NLC ta …

Read More »

NAMCON Za Ta Yaye Dalibai Dubu 4,572 A Jihar Kano

DAGA IMRANA ABDULLAHI  Hadaddiyar kungiyar masu Noman zamani ta kasa (NAMCON) kungiyar da ke kokarin Tallafawa mutasa domin su San dabarun dogaro da kawunansu karkashin jagorancin shugaban kungiyar na kasa Honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri, dan marayan Zaki, Santurakin Tudun wada Kaduna, Dujuman Buwari kuma hasken matasan Arewa tare da …

Read More »