Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon ministan Wasanni Barista Solomon Dalung ya koka game da irin matsalar tsaron da ke addabar arewacin Nijeriya wanda sakamakon hakan ake kara samun tabarbarewar al’amura. Solomon Dalung ya bayyana hakan ne lokacin da ya kaiwa Shaikh Dahiru Usman Bauchi Ziyarar da ya saba kaiwa a duk …
Read More »Bamu Ga Wanda Ya Yi Kama Da Sardauna Ba A Arewa – Fasto Buru
Bamu Ga Wanda Ya Yi Kama Da Sardauna Ba A Arewa – Fasto Buru Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen Malamin addinin Kirista da ke cikin garin Kaduna Fasto Yohanna Y D Buru, ya bayyana yankin arewacin Nijeriya a matsayin wurin da ya rasa tsantsar shugabannin da za su Bogi kirjin cewa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa